Ya’ya ake girbi, bugar da adana aguji
Uploaded 2 years ago | Loading
9:00
Aguji yana da saukin noma.Amma mumunan girbi,SUssuka da ajiya suna lalace ingancin shi.A lokacin da aguji ke nuna a kan kafa,Bawo su na budewa da kuma fadawa tsaba.Ka yi asarar tsaba da yawa,don haka kudi da yawa.Yana da sauki gabatar da ditwasu,kasa da kuma dauda a cinki aguji, Wanda zai rage farashin.A cinki wanna buidiyon zamu ga yadda ake girbi, bugar da adana aguji don tabbatar da ingancin sa.
Current language
Hausa
Produced by
Countrywise Communication